Jahohin Najeriya 6 da suka fi ko ina yawan musulmai
Yayin da ake ta shagulgulan Sallah babba a yau din nan, mun ga ya kamata mu lissafa maku jahohin da suka fi yawan musulmai a tarayyar Najeriya.
Bikin sallah babba dai daya daga cikin bukubuwa ne da musulmai ke gudanarwa sau daya a shekara kuma ga dukkan mai hali, ana so ya yanka dabba domin neman kusanci ga Allah.

KU KARANTA: Za'a maida mafi karancin albashi Naira dubu 100
Legit.ng ta yi anfani ne da yawan al'ummar wadannan jahohin wajen yin wannan bincike na ta ba wai yawan musulmai idan aka hada su da wadanda ba musulmai ba a jihar:
1. Jihar Kano
2. Jihar Legas
3. Jihar Katsina
4. Jihar Kaduna.
5. Jihar Jigawa.
6. Jihar Borno
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng