Latest
Wasu masu shagube na ganin cewar kukan na Atiku kan iya bashi nasara a zabe kamar yadda ta faru da shugaba Buhari kafin ya zama shugan kasar Najeriya. Sai dai masu wannan ra’ayi sun ce amma fa sai bayan shekara 4 zai zama shugaban
Wani rahoto da jaridar Premium Times ta rawaito ya ce an samu karuwar sojoji 17 da suka rasa ransu a sakamakon harin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai masu. A ranar Alhamis ne kafafen yada labarai suka rawaito cewar a kalla
Za ku ji cewa Alhaji Atiku Abubakar, kuma tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido, Shekarau, da tsohon Gwamnan Kano Kwankwaso da Gwamna Dankwambo sun yi kicibis wajen daurin auren yaron tsohon Gwamnan Kaduna Makarfi jiya.
Rahotannin da NAIJ.com ta tattara a Abuja, a ranar asabar, na nuni da cewa yan takara a jam’iyyar, da suka nuna sha’awar tsayawa takara a matakin gwamna, majalisun dokoki na kasa da ma shugaban kasa, na bayyana damuwarsu bisa tsad
Wasu rahotannin da muke samu daga majiyoyin mu suna nuni ne da cewa wasu makusantan Shugaba Muhammadu a fadar shugaban kasa sun nan sun yi nisa wajen shirya kutungwuilar maido da Lawal Daura da aka kora aikin sa. Majiyar dai wadda
Za ku ji cewa Jami'ar ilmi ta Ribas ta ba Jonathan lambar yabo a fagen siyasar Najeriya. Wannan Jami’a ta karrama tsohon Shugaban ne da kuma Mai dakin sa Patience Jonathan. Yanzu haka an sa wa wani dakin karatu sunan Matar.
Wasu Matasa masu kaunar Dan takarar gwamna jihar Kano karkashin inuwar tutar Jam'iyyar PDP Mal. Salihu Sagir Takai Sun Tuko keke daga Kauyen Kachako Cikin Karamar hukumar Takai don jaddada goyan bayansu ga takarar Takai a 2019.
Mun ji cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Kwankwaso yace sau 2 rak kadai ya taba shan kasa a siyasa tun da na ya fara takara. Kwankwasoya sha kasa a 2003 lokacin da ya nemi ya zarce a kan kujerar Gwamna da kuma 2014.
Kungiyar dake kare muradun shugaban kasa Muhammadu Buhari, G-23, ta ce kabilar Igbo ba zata sake yin dambarwar da tayi a zaben 2015 ba, inda ta zabi yin siyasar kabilanci mai maikon zaben cancanta, kamar dai yadda ta zabi tsohon..
Masu zafi
Samu kari