Latest

An karrama tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan
An karrama tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji cewa Jami'ar ilmi ta Ribas ta ba Jonathan lambar yabo a fagen siyasar Najeriya. Wannan Jami’a ta karrama tsohon Shugaban ne da kuma Mai dakin sa Patience Jonathan. Yanzu haka an sa wa wani dakin karatu sunan Matar.