Latest
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) yayi bayanin dalilin da yasa ba’a kaddamar da wani kwamiti da zai tantance yan takarar kujerar shugaban kasa a jam’iyyar ba tukuna. Cewa sun mayar da hankali ga siyar da fam tukuna
An bulale yan mata biyu a ranan Litinin bisa ga laifin madugo wanda ya sabawa dokokin addinin Musulunci, wannan abu ya janyo cece-kuce daga yank are hakkin dan Adam. Yan matan, sanye da fararen kaya da mayafansu sun sha bullae shi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fadama rundunar yan sandan Najeriya, hukumar zabe mai zaman kanta da sauran hukumomin tsaro a kasar da su bari yan Najeriya su yi zabin ransu a zaben 2019 ba tare da kowani irin barazana ba.
Yayin da aka rufe rajistar katin zabe a Najeriya, INEC ta yi wa mutane sama da 50000 sabon rajistan zabe a Kaduna. Wani babban Jami’in na IEC ya sanar da haka ya kuma yi alkawarin cewa za ayi zabe na gaskiya a 2019.
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Sokoto Bafarawa ya bayyana abin da ya sa yake neman mulkin Najeriya a 2019. A 2007, Bafarawa yayi takarar Shugaban kasa a Jam’iyyun adawa Rikicin siyasa dai na nema ya ci Jam’iyyar PDP a Sokoto.
Shifimdar fuska ta fi ta tabarma, kamar yadda masu iya magana suke cewa game da bakunta, haka zalika al’adar karrama baki dadadden al’ada ne tsakanin al’adu da dama dake fadin Duniya, hakan ne ta tabbata ga shugaban kasa Muhammadu
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wani daga cikin direbobin daya gamu da wannan bala’a Abubakar Barau yana cewa “Ina tafiya akan hanyar Kaduna zuwa Abuja da misalin karfe 5 na yamma sai na hangi mutane uku a tsakiyar hanya, ba tare da d
A sanadiyyar Fim din Mansoor, Ali Nuhu ya lashe babbar kyauta a bikin karrama yan Fim da fina finan yankin Afirka da gidan talabijin na Afirka Magic ta shirya mai taken ‘Africa Magic Viewers Choice Award’ daya gudana a ranar Asaba
Wasu masu shagube na ganin cewar kukan na Atiku kan iya bashi nasara a zabe kamar yadda ta faru da shugaba Buhari kafin ya zama shugan kasar Najeriya. Sai dai masu wannan ra’ayi sun ce amma fa sai bayan shekara 4 zai zama shugaban
Masu zafi
Samu kari