Latest
Gwamnan jihar Ebonyi da ke a kudu maso gabashin Najeriya mai suna David Umahi yayi kira ga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari da su duba yiwuwar yafewa dukkan 'yan siyasar da ake zargi da laifin wawure
A karshe, Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka daga jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) to All Progressive Congress (APC). Tabbatar da wannan labari ga jaridar Daily Trust da safen nan, mai magan
Mai neman PDP ta tsayar da shi takarar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana wa ‘yan jam’iyyar a jihar Legas babbar nadamar sa. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito Atiku na fadawa ‘yan majiy
Enang ya kara da cewar shugaba Buhari har shugabannin majalisa ya gayyata domin neman Karin haske a kan dalilin yiwa jadawalin zaben garambawul amma basu ba shi bayanin da zai gamsar da shi ba. An dade ana tataburza tsakanin majal
Shugaban majalisar dattawa kuma dan takarar kujerar shugaban kasa a zabe mai zuwa karkasin jam’iyyar Democratic Party (PDP), Bukola Saraki yace zaben gwamnan Osun zai nuna idan har da gaske Buhari zai jajirce kan zabe na gaskiya
Rundunar yan sanda na jihar Enugu sun tabbatar da kama wani shugaban makarantar firamare, Idoko Nathiel mai shekaru 50 a kauyen Mkpamteulo, garin Enugu Ezike kan zargin lalata yara hudu dake karkashin kulawarsa.
Zargin mallakawa mambobin majalisar dokokin kasar dake mulki tikitin tazarce azaben 2019, ya haifar da rikici tsakanin shugaban jham’iyyar People’s Democratic Party (PDP) da masu niyan takara a fadin jihohin kasar a zabe mai zuwa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a tafkin Albert dake yankin Arewa maso yammacin kasar Uganda, inda matar ta tafi debo ruwa dauke da jaririyarta yar watanni biyar a bayanta. Hukumar kula da namun daji ta kasa t
Jam’iyyar APC mai mulki ta fitar da sahihan farashin kudin yankan takardun tsayawa takarkaru daban daban a cikinta, wanda hakan ya kawo karshen jita jitan da ake yadawa game da wani farashi dake yawo a shafukan sadarwa ana cewa na
Masu zafi
Samu kari