Latest

Yanzunnan: Dankwambo ya koma APC daga PDP
Breaking
Yanzunnan: Dankwambo ya koma APC daga PDP
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Shi dai Dankwambo yana takarar shugabancin kasar nan ne a karkashin jam'iyyarsu ta PDP, kuma yace babu gugu babu ja da baya. Ya koma APC ne tare da dumbin magoya bayansa, inda ya yanki katin zama dan jam'iyya a