Yanzunnan: Dankwambo ya koma APC daga PDP

Yanzunnan: Dankwambo ya koma APC daga PDP

- Buhari Dankwambo, qanin gwamna Dankwambo ya koma APC

- Yace PDP bata yi masa adalci ba

- DUk kokarin gwamnan na ya zauna a PDP yaci tura

Yanzunnan: Dankwambo ya koma APC daga PDP
Yanzunnan: Dankwambo ya koma APC daga PDP
Asali: Twitter

Siyasar jihar Gombe ta kama daukar sabuwar hanya bayan da gwamna Dankwambo ya rasa qaninsa a tafiyarsa ta takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP.

Masana siyasar jihar sun ce Buhari dankwambo yana da farin jini a jihar, kuma yana da magoya baya.

Shi dai Dankwambo yana takarar shugabancin kasar nan ne a karkashin jam'iyyarsu ta PDP, kuma yace babu gugu babu ja da baya.

DUBA WANNAN: An koma baya: Boko Haram ta dawo da qarfinta

Amma masu hangen siyasa suna ganin kamar an ji masa ne inda suka raunata siyasar tasa da kiran kanensa ya koma jam'iyyar adawa ta jihar.

Ya koma APC ne tare da dumbin magoya bayansa, inda ya yanki katin zama dan jam'iyya a mazabar garinsu, ya kuma tattauna da manema labarai inda yace rashin adalcin PDP ne ya kore shi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Online view pixel