Latest
Fitaccen jarumin nan da kan fito a fina-finan Hausa na masana'antar Kanyywood kuma mawaki da tauraruwar sa ke haskawa a wannan zamanin, Adamu Isa wanda aka fi sani da Gwanja ya shirya tsaf domin zama ango a ranar 13 ga watan da ya
Jami'an rundunar 'yan sanda a jihar Kano mun samu cewa sun kai wata mamaya a gidan shugaban kwamitin riko na jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Kano ranar Litinin din da ta gabata, 24 ga watan Satumba. Su dai 'yan sandan kamar yadda m
Kawo yanzu dai labarin da muke samu na nuni da cewa an samu sabani a tsakanin kwamitin zartaswa watau National Working Committee (NWC) da kuma kwamitin amintattu watau Board of Trustees (BoT) na jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya.
Za ku ji cewa PDP za ta ba Lado Danmarke tikitin Gwamna a Katsinaa 2019 ya kara da Masari. Dama kun ji cewa wasu mata a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, sun koka kan kin sayar masu da fom din takara da jami'iyyar APC.
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana abin da ya sa ya tsaida Abba Kabir Yusuf a matsayin ‘Dan takarar Gwamna a karkashin Jam’iyyar PDP a lokacin da ya kawo ziyara zuwa Jihar Kano.
A kokarin cigaba da inganta aiyukanta na yaki da ta'addanci, hukumar sojin sama ta kasa (NAF) ta bude wani katafaren dakin binciken laifuka ta hanyar ilimin kimiyya a Ikeja dake jihar Legas. Bayan binciken laifuka, dakin gwaje-gwa
Wasu mata a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, sun koka kan kin sayar masu da fom din takara da jami'iyyar APC ta yi a jihar. Daya daga cikin matan da ke neman tsayawa takarar Majalisar Jiha ta fadi wannan.
Wani direban kamfanin samarwa mutane aiki da ke Awolowo Road da ke Ikoyi a Legas ya jefa kansa a rigima bayan wata budurwa da ya dauka a titi ta tsere da motar mai gidansa kirar Kia Sorento wanda kudinta ya kai N5.4m. Budurwar ma
Mun ji cewa ana karar Shugaban kasa Buhari da wani Ministan sa a Kotu. Bala Mohammed da Raymond Dokpesi sun kai Buhari Kotu ne a dalilin wani kudiri da ya kawo. Babban Lauya Agabi ne ya tsayawa masu karar a gaban Alkali.
Masu zafi
Samu kari