Latest
Sai dai kwamitin da shugaban kasa ya kafa na bin diddigin kudaden gwamnati a karkashin wani kwararre mai suna MK Dikwa ta duba wannan bukata ta tsofaffin ma’aikatan, inda ta tabbatar da hakkokinnasu a matsayin naira biliyan 45.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin biyan makudan kudade ga jami’o’in Najeriya na gwamnati da suka kai naira biliyan ashirin (N20,000,000,000) don baiwa kungiyar malaman jami’a damar inganta karatun jami’o’in kasarnan.
Wani dan takarar kujeran gwamna a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Mohammed Abba-Aji ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) saboda tsarin zaben fidda gwani na wakilai da jam’iyyar
Asinim Butswat ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace “Maigidan da mamatan ke haya ne ya kai fara kai kara ga yansanda cewa Orji da matarsa Nkem da wani karamin yaro dan uwansu dake zama dasu sun mutu a cikin dakinsu.
Haka zalika kungiyar tace gwamnatin jahar ta watsar dasu a matsayinsu nay an siyasa masu jama’a, don haka ne suka yanke shawarar juya masa baya tare da rungumar wani dan takarar gwamnan jahar a karkashin inuwar jam’iyyar APC.
Shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Bungudu, Alhaji Hamisu Coordinator ya tsallake rijiya da baya daga hannun masu garkuwa da mutane a ranar Lahadi, 23 ga watan Satumba, yayinda yan bindiga suka kai farmaki kauyen Nahuche.
Bayan cewa da hukumar zabe mai zaman kanta tayi ba’a kammala zaben gwamnan jihar Osun ba, fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cancanci a yaba masa, jaridar Vanguard ta ruwaito.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo, yace bai yi nadama ba a lokacinda yayi aiki a matsayin mataimakin shugaban kasa a karkashin gwamnatin Goodluck Jonathan. Sambo ya bayyana hakan a wani jawabi da yayi a ranan Lahadi.
Jami’an hukumar kwastam na Najeriya sn kashe wani mutumi da ake zargi da kasancewa dan fasa kaurin shinkafa jaridar Daily Trust ta ruwaito. Wani idanun shaida ya bayyana cewa lamarin ya afku a jiya, Lahadi, 23 ga watan Satumba.
Masu zafi
Samu kari