Latest
Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta alanta tafiya yajin aikin ma’aikatan gwamnatin Najeriya na tsawon kwanaki bakwai daga safiyar Alhamis, 27 ga watan Satumba. A safiyar yau Talata, 25 ga watan Satumba, shugaba kungiyar kwadago.
Rahotannin da muka samu a jiya Litinin, ya tabbatar mana cewa kungiyoyin kwadago dana fararen hula za su shiga yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar Alhamis 27 ga wannan watan, don tilasta gwamnati da ta fadi nada kiyascin kudin da
Hukumar yan sanda ta jihar Kano ta kama jami'anta 23 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da ke da alaka da rashawa, karbar kudade hannun jama'a, kafa shingen hanya ba bisa ka'ida ba da sauransu. An kuma kama jami'in hukumar
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Janar Abdulsalam Abubakar da faston Katolika, Matthew Kukah, sun shiga ganawar sirri da shugaba hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta, Farfesa Mahmud Abubakar kan zaben jihar Osun da za’a.
Kungiyar magoya bayan Shugaba Buhari na 2019 sun bayyana cewa zargin da ake yiwa shugaban su, Sanata Ali Modu Sheriff na cewa yana yiwa jam’iyyar adawa ta PDP leken asiri don ganin ya bata damar jam’iyya mai mulki na cin zabe.
An damke wani dan kasar Indiya mai shekaru 34 da haihuwaa a daren jiya yayinda yake yiwa wata yar karamar yarinya fyade cikin motarsa a garin Lusaka, kasar Zambia. Katon ya yaudari yarinyan ne ta hanyar siya mata kaza da dankalin
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar bazata birnin jihar Kano a jiya Litinin, 24 ga watan Satumba inda ya gabatar da jawabi ga mabiyansa gidansa da ke Milla Road. Kwankwaso ya bayyana cewa dalilin zuwansa jihar Kano shine.
Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha ta halarci taron matan shugabannin kasashen Afrika.Taron na daya daga cikin tarurrukan Majalisar Dinkin Duniya karo na 73 wanda ke gudana a hedkwatar majalisar dake Amurka.
A ranar Litinin, 24 ga watan Satumba, Gwamna Kashim Shettima ya umurci masu ruwa da tsaki na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar da su koma yankunansu domin su samar da kuri’u mafi yawa ga Shugaban kasa Buhari.
Masu zafi
Samu kari