Latest
A jiya, juma'a, 12 ga watan Oktoba, ne da misalin karfe 5 na yamma, mayakan kungiyar Boko Haram suka kaiwa dakarun sojin Najeriya, runduna ta 118 harin bazata. A sanarwar da hukumar sojin ta fitar a shafinta na Tuwita, ta bayyana
Marafa a cikin wata sanarwa wacce ya sanyawa hannu da kansa a Abuja, ya bukaci gwamnan ya bar APC saboda ganin cewa ya kammala cimma duk wasu munanan muradun siyasar sa a cikin jam'iyyar. Rahotanni sun bayyana cewa gwamnan jihar
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya sha alwashi tare da lasar takobbi kan cewa zai yi sakayya mai kyawun gaske ga sauran jiga-jigan kasar nan 11 da suka nemi tikitin takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP.
Goro dai yana da matukar muhimmanci ga al'ummar Najeriya na Kudu, Arewa da Yamma kuma yawancin mutane sun ana amfani da goron wajen magance wasu mataloli na lafiya. Sai dai baya ga amfani da goron wajen yin magani, ko kun san cewa
Da yammacin ranar Juma'a ne dai muka samu labarin cewa Atiku Abubakar wanda ya lashe zaben fitar da gwani sannan kuma ya samu tikitin takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP zabe mai zuwa ya zabi Peter Obi a matsayin mataimakin sa.
Da yammacin ranar Juma'a ne dai muka samu labarin cewa Atiku Abubakar wanda ya lashe zaben fitar da gwani sannan kuma ya samu tikitin takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP zabe mai zuwa ya zabi Peter Obi a matsayin mataimakin sa.
Rundunar Yansandan jahar Kogi ta sanar da kama wasu miyagun mutane dake ci tare da sayar da naman mutum don yin tsafe tsafe, tare da yin bajakolinsu a babban hedikwatar rundunar Yansandan Najeriya dake babban birnin tarayya Abuja.
Elrufai yace koda Buhari ba zai tsaya a 2019 ba, toh jam'iyyar bazata ba Atiku tikitin neman shugabancin kasa ba saboda tsohon gwamnan Kano kuma Sanata a yanzu Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ne yake biye da Buhari a zaben fidda gwani a
Babban malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana dalilinsa na zuwa wajen sulhunta tsakanin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takara a PDP, Atiku Abubakar.
Masu zafi
Samu kari