Latest
Bayan kammala dukkan zabukan fitar da gwani da jam'iyyun siyasar Najeriya suka yi game da zabukan shekarar 2019 mai zuwa kamar dai yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta tsara, yanzu a iya cewa sunayen dukkan 'yan takara su
Wata tsaliliyar budurwa mai kananan shekaru da kuma ake daf da daura mata aure a unguwar Barnawa, garin Kaduna mun samu labarin cewa ta bace tun ranar Lahadin da ta gabata. Kamar dai yadda muka samu, budurwar wadda ke zaman 'ya ga
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS, National Association of Nigerian Students, a yau Juma'a ta bai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa'adin kwanaki bakwai akan ya binciki gaskiya kan zargin aikata rashawa ta gwamnan jihar Kano.
Alhaji Sani Musa (313) wanda shine ya lashe tikitin takarar Sanata na yankin Niger ta Gabas karkashin jam'iyyar APC ya garzaya kotu domin kalubalantar yadda uwar jam'iyyar wadda ta maye gurbin sunansa da Sanata mai ci yanzu na maz
Za ku ji yadda ake neman tursasawa EFCC ta taso keyar Shugaban APC na kasa. Mutanen Jihar Edo ne ke nema a binciki tsohon Gwamna Oshiomhole da cewar ya saci kudin jama’a a lokacin yana mulkin Jihar har zuwa 2017.
Rahotanni sun kawo cewa hukumar kwastam na Najeriya sun kama kwantena cike da jar miya (dage-dage) da wasu kayayyaki da kudinsu ya kai kimanin N27,960,000 wanda aka shigo da su daga kasar China. An kama kwantenan ne a Lagas.
Shugaban kungiyar ya bayyana tsarin gwamnatin na 'ba aiki ba biyan albashi' a matsayin tsantsar rashin darajta ma'aikata, da kuma rashin martabar bukatun aikin gwamnati, da kaucewa dokokin da aikin gwamnati a kasar ya tanadar.
Hukumar kula da kudin tallafi na jahar Kaduna, ta sanar da ware makudan kudi naira miliyan dari shida dan casa’in da hudu, da dari shidda da tamanin da biyu (N694, 600, 000) don biyan daliban jahar kudin tallafi na shekarar 2017/2
Bayan watanni da masu yawa ta bacewarsa, an gano shugaban haramtaciyar kungiyar masu fafutikan neman kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kani a birnin Jerusalem da ke kasar Isra'ila a yau 19 ga watan Oktoban 2018. Hotuna da bidiyon N
Masu zafi
Samu kari