Latest
Bayan wannan hari da mayakan Boko Haram suka kai, an tura dakarun Sojoji su kwaso gawarwakin wadanda aka kashe, amma suma sun ci karo da mayakan Boko Haram, inda suka yi musayar wuta, wanda hakan yasa suka koma baya.
Hukumar dake kula da kamfen din shugaban kasa Muhammad Buhari tace Shugaban baya tsoron gabatar da muhawara matukar matakan muhawarar da kuma sharadan ta sunyi daidai. Jam'iyar PDP ta bukaci Shugaban kasar da suyi wata muhawara da
Mun samu rahoton cewa gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi furuci gami da karin haske dangane da dalilai na yada faifan bidiyon da ke haskaka zarginsa kan karbar cin hanci da rashawa a hannun 'yan kwangila.
Shugaban kungiyar kare hakkin bil adama na kasar, cewa yayi, "Ya kamata shuwagabanni su nuna wa Bin Salman cewa babu wanda yafi karfin doka. Idan ya sake ya tako kasar tasu, to babu makawa..." An dai gano cikin mintuna 7 aka
Da yawan mata da ke dauke da juna biyu na yawan tambayar ko akwai wani amfani a tattare da shan rake yayin da ciki ya fara tsufa? Shin ko babu matsala mace mai juna biyu ta ke shan rake? Ko shan rake na taimakon jaririn dake ciki
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta zargi jam'iyyar adawa ta Peoples’ Democratic Party (PDP) da amfani da kissar kiyashin da 'yan Boko Haram suka yiwa sojojin Najeriya a sasaninsu da ke Metele wajen cimma manufar siyasa.
A yau, Talata, ne tsohon sakataren yada labaran jam'iyyar PDP na kasa, Olisa Metuh, ya shaidawa wata kotun tarayya dake zamanta a Abuja cewar hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta rufe dukkan asusunsa dake b
majiyar Legit.com ta ruwaito Alhaji Yusuf ya shaida ma kotu cewa Hakimin da kansa ne yayi masa tallar filin, amma ya bayyana masa cewa za’a iya sayar da filin ne kadai akan makudan kudade da suka kai naira miliyan goma sha bakwai,
Legit.com ta ruwaito Kwankwaso ya bayyana haka ne cikin hira da yayi da wata gidan rediyo dake jahar Kano, inda ya bayyana cewa yana da labarin yunkurin sakin bidiyon, amma yayi iya bakin kokarinsa akan kada a sakesu domin wasu da
Masu zafi
Samu kari