Latest
Kamar yadda ta sanar a jadawalin tsare-tsarenta na yakin neman zaben shugaban kasa, ayarin kamfen din dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP ya dira a jihar Sokoto, arewa maso yammacin Najeriya. Jam'iyyar ta PDP za
Kazaure ya bayyana inda ake samu matsala wajen Boko Haram da kuma yadda za ayi gyara. Kazaure yana ganin ya dace Buhari ya tsige su Buratai domin kawo karshen Boko Haram yace a da ya kan shiga cikin Dajin ya dauki tsawon lokaci.
A ranar 10 ga watan Satumba, 2018, rundunar sojin sama ta Najeriya (NAF) ta gudanar da wani atisaye domin gwajin wasu dabarun ceton rai daga sararin samaniya. Rundunar ta bayar da horon ne ga dakarun soji 37 da ke bangaren kula da
Za ku ji yadda ‘Yar shekara 91 ta je soyayya da wani Matashi a Turai wanda yace babu irin matan da yake sha’awa a rayuwar sa kamar wadanda su ka tsufa tu-kuf a Duniya. Yace tun yana ‘Dan shekara 10 na fara bin tsofaffin mata.
Za ku ji cewa a ranar Alhamis din da ta gabata ne wani kwararren Likitan kwalkwalwa da ke garin Abuja, Dakta Joe Ugwu, ya bayyana cewa, yawaitar zama wuri guda ba yana janyo barazana ta cututtukan da suka shafi zuciya.
Wata gamayyar kungiyar daliban Najeriya, "Alliance Of Nigerian Students Against Neo Liberal Attacks (ANSA)," ta ce barazanar gwamnatin tarayya na kin biyan malaman jami'o'i albashi muddin ba su janye yajin aiki ba, rashin tausayi
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari tayi gagarumar kokari a bangaren noma. Jaridar Vanguard ta kawo irin nasarorin da aka samu a Najeriya a cikin shekaru 3 da su ka wuce na Gwamnatin nan ta APC mai mulkin kasa.
‘Dan takarar APGA Gbor yace zai shawo kan matsalolin Najeriya. Manjo Janar John Gbor ya bayyana cewa Shugaban kasa Buhari ya gaza kawo karshen matsalar Boko Haram don haka kurum jama’a su tsige sa a zaben 2019.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawarin cewa idan mutanen Najeriya su ka sake zaben sa a wani karon, za su ga gagarumin canji a kasar. Shugaban kasar dai ya kuma tabbatar da cewa har yanzu akwai sauran aiki a gaban sa.
Masu zafi
Samu kari