Latest
Da aka tambayi hukumomin kasar Sin, sai suka ce, ai duk wanda ba zai iya zama da sauran jama'a ba, sai dai ya kira su da kalaman Dhimmi, ko kaskantattu, ya kuma ce jininsu ya halasta, saboda basu bi addinin ko akidar ba, to lallai
Jam'iyyar adawa ta PDP ta rantsar da kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa karkashin jagorancin shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, yau, Alhamis a Abuja. Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP
Jam'iyyar adawa ta PDP ta a jiya Laraba ta bayyana cewa, 'yan Najeriya sun dukufa akan marmarin kaɗa kuri'un su ga dan takararta na kujerar shugaban kasa, Atiku Abubakar domin kasancewar sa shugaban kasar Najeriya na gaba.
Mai shari'a Sanusi Kado ya baiwa kowanne a cikin su damar bayyana abinda ke gareshi. Kuto ta bada umarnin dakatar da Gwarzo ne tun a watan Nuwamba na shekara ta 2017 a bisa tuhumar sa da akeyi da karkatar da wasu kudade. Sannan ya
Dalilin haka ne yasa Nur da Abu Musab Al barnawi wanda da ne ga wanda ya kafa Boko haram suka ware kansu ta hanyar hadewa da kungiyar ta'adanci ta Iraq da Syria wadda ita ma tace tsarin shekau yayi tsauri matuqa gaaya
EFCC ta mika motoci 116 da gidaje 20 a jihohin Edo, Rivers da Legas da ta kwato daga hannun wani mutumi mai suna Michael Obasuyi ga 'First Bank Plc.' Haka zalika, an gurfanar da Osasogie tare da wasu kamfanoninsa bisa zarginsa d
Alhaji Mu'azu Bawa, wani jigon na jam'iyya ia ci ta APC reshen jihar Neja, ya bayyana cewa sake zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019 zai tabbatar da kwararar romon dimokuradiyya a gwamnatin kasar nan.
Majalisar dattawan Najeriya ta ba kwamitinta da ke kula da Zirga-zirgar Jiragen Ruwa (NPA) kwanaki uku don ya gano inda wasu tarin kudade har naira biliyan 177 da NPA ta ki zubawa a aljihun gwamnatin tarayya suke.
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan takardan Karin albashin ma’aikatan hukumar yan sandan Najeriya a ranan Litinin, 26 ga watan Nuwamba, 2018. A farkon watan nan, Wasika daga hukumar albashi ya nuna cewa an karawa jami’a
Masu zafi
Samu kari