Latest
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin yansandan jahar, SP Ebere Amaraizu ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, 31 ga watan Janairu, inda yace gungun yan fashin sun saba tare hanyar 9th Mile-Udi-Oji-Awka suna yi ma matafiya fashi.
A ci gaba a sauye-sauye sheka da ake yi zuwa jam’iyyar All Progressives Congress, a jihar Sokoto, wani tsohon mataimakin kwanturola na hukumar Fursuna na Najeriya, Alhaji Umaru Yari Sifawa, da wasu yan PDP 6441 sun koma APC.
A karkashin wannan tsari da gwamnatin Buhari ta bullo dashi, za’a dinga baiwa dabbobi irin abincin zamani domin su kara nauyi daga kilo 200 zuwa kilo 500, wanda hakan zai kara musu girma, karin nono da kuma riba mai yawa.
Gwamna Aminu Bello Masaraki na jihar Katsina ya bayyana cewa za a habbaka cibiyar lafiya na tarayya zuwa asibitin koyarwa domin samar da ingantaciyyar kiwon lafiya ga mutane, sannan za a samar da cibiyar lafiya ta tarayya a Daura.
A yau, Juma'a 31 ga watan Janairu ne Shugaban Hafsin Sojojin Sama na Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar ya kaddamar da sansanin horas da dakarun sojin saman Najeriya na musamman a garin Bauchi. An kafa wannan sansanin ne domi
A wata magana ta sakataren hulda da jama'a na PDP, Kola Ologbondiyan yace "Jam'iyyun siyasa da kuma yan takara takara da suke tunanin yanda sakamakon zabe mai mai zuwa zai kasance sune APC da kuma Dan takarar ta Muhammadu Buhari,
Alhaji Aliko Dangote dake zaman shugaban rukunin kamfanonin Dangote ya karbi kyauta mafi girma a fannin albarkatun man fetur ta Brevity Anderson akan gudummuwar da yake bayarwa wajen cigaban harkokin masana'antar musamman a Najeri
Ya kara da cewa doka ya bayyana karara cewa dakatar da Mr Onnoghen ya sabawa tanadin da kundin tsarin dokar kasa ta tanada. Ba ayi biyaya ga doka ba wurin tsige Alkalin Alkalai saboda sashi na 292 na kundin tsarin mulkin Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce kwarewar sa gami da yalwar ilimi akan harkoki siyasa da kuma kasuwanci ya sanya ya ke takarar kujerar shugaban kasar Najeriya domin fidda ita zuwa tudun tsira.
Masu zafi
Samu kari