Latest
A ranar Litinin ne kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, Frank Mba, ya yi bajakolin asu masu laifi da suka hada da wani mutum da ya kashe wata tsohuwar 'yar bautar kasa bayan ya yi mata fyade da wasu mutane biyu, 'ya'yan wani datti
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan shian sun fara zanga zangar ne da misalin karfe 2 na rana a kan titin Jos dake cikin gari, amma kafin a ankara sun mamaye titunan Kano da kuma Kontagora har ma babbar kasuwar garin Kaduna.
Gwamnonin arewa sun shirya tsaf don gudanar da taron kwana biyu da za a yi a ranar Alhamis da Juma’a, 1 zuwa 2 ga watan Agusta na wannan shekarar a kasar Canada inda za su tattauna akan harkar ilimi da sauransu
A gaban kotun al'adu ta majistire dak zaman ta a unguwar Igando ta jihar Legas, wata uwar 'ya'ya hudu, Risikat Adegboyega, ta rasa auren ta bayan kulla sa shekaru 16 da suka gabata yayin da mijin ta, Aboyomi ya bukaci hakan.
An bayyana kisan maza da mata ke yi a Kano da cewar ba sabon abu bane, wata al'ada ce wacce ta dade a tsakanin Mata a Kano. Bayanin haka ya fito ne daga bakin wani Dattijo mazaunin garin Kaduna mai suna Alhaji Isiyaku Ahmad...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito lamarin ya auku ne a karamar hukumar Jos ta Arewa, inda ta bayyana sunayen wadanda suka mutu a sanadiyyar ambaliyan kamar haka; Hauwa Bello yar shekara 6, Binta Jafaru yar shekara 54 da kuma diyarta Fat
Allah sarki duniya, kowani mutum da irin ibtila’in da Allah ke jarabtar shi dashi, a cikin haka wasu kan karbi nsu jarabawar hannu bibbiyu yayinda kuma sai ku ga wasu sun kauce hanya.
Wata 'yar bautar kasa da aka tura ta garin Port Harcourt dake jihar Ribas domin gabatar da bautar kasarta na shekara, ta bayyana yadda shugaban makarantar da aka tura ta ya kore ta, saboda kawai taki yarda ya kwanta da ita...
Kwamishinan ya bayyana wa manema labarai cewa, hadin kai da kuma goyon bayan mazauna al’ummomin da abin ya fi shafa zai taimaka wa jami’an ‘yan sanda kwarai da gaske wurin kawo karshen ayyukan ta’addanci a jihar.
Masu zafi
Samu kari