Latest
Rundunar 'yan sandan Najeriya mai yaki da ta'addancin fashi da makami reshen jihar Katsina, ta warware shirin wasu masu ta'adar garkuwa da mutane shida a yayin yunkurin karbar kudin fansa na naira miliyan 15 na wata uwargida.
An hallaka wani babban jigon shugaban kungiyar makiyayan Najeriya wadda aka fi sani da Miyetti Allah MACBAN. An hallaka Marigayin, Saidu Kolaku, wanda ya kasance mataimakin shugaban kungiyar na Kudancin jihar Adamawa, ranar Asabar
Kazalika ya bayyana cewa ya fito daga manema mata kuma zai tabbbatar da cewa bai bawa danginsa kunya ba, a saboda haka zai cigaba da kashe kudi wajen neman mata. Ya kara da cewa, "duk da ina tsufa yanzu, zan cigaba da kashe kudina
Sheikh Muhammad Sani wanda yake babban wa ga Ibrahim El-Zakzaky shi ne Shugaban Kungiyar Izala ta Zariya. Kuma ya furta wannan maganar tasa ne a wata hira ta musamman da yayi da manema labarai a Zariya.
Fitaccen dan daudun nan dake zaune a jihar Legas Bobrisky yayi wata magana dan gane da dalilin da yasa ya shiga harkar daudu, wanda yasa ya canja kamaninshi daga namiji zuwa mace, a yau Asabar dinnan...
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan da Attajirun dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote suna daga cikin manyan bakin da suka hallarci dauren auren Fatima Abdullahi Sule diyar gwamnan Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule. An daur
Hukumar bayar da agajin gaggawa (NEMA) ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai sanadiyar tsawa a ranar Alhamis a Yola. Mista Abani Garki, shugaban kula da ayyukan hukumar a jihohin Adamawa da Taraba, ya bayyana hakan.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya na ganawa da shugabanin kungiyoyin Fulani da ke zaune a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya. An kira taron ne domin warware matsalar rashin tsaro da ake fama da shi a yankin da galibi ake z
Wani lokaci wasu mutanen na watsa sirrikansu a shafin sada zumunta wanda kuma bai kamata a ce duniya ta sani ba, kan kace kwabo ya zaga duniya saboda harka ce da ta shafi yanar gizo.
Masu zafi
Samu kari