Latest
Kotun da ke sauraron kararrakin zaben majalisar dokokin jihar Sokoto, a ranar Litinin, 23 ga watan Satumba tayi watsi da karar da aka shigar akan mambobin majalisa da ke wakiltan mazabun Sabon Birni Kudu II da Sokoto ta Kudu II a
A ranar Juma'a, 20 ga watan Satumba, wata kotun majistare dake Minna, jihar Neja ta yankewa wani matashi mai suna Samaila Abdullahi hukuncin daurin wata daya a kurkuku kan laifin satan doya a gonar wani jami'in dan sanda.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace gwamnatinsa ta kaddamar da ayyukan wutar lantarki a jami’o’in tarayya 37 a fadin Najeriya. Buhari ya fadi haka ne a lokacin bikin yaye dalibai na jami’ar Tarayyar dake Otuoke.
Babu shakka kabilu daban daban a fadin duniya sun yi wa so kuma kauna fahimta mabanbanta juna, sai dai duk ta karkare sakamakon karshe na duk wata sahihiyar soyayya da ta kullu a tsakanin mace da namiji shi ne aure.
Hukumar yan sandan jihar Gombe ya ceto wani yarinya mai shekaru hudu da haihuwa, Aishatu, daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar.
Guda daga cikin shuwagabannin kungiyar dattawan Arewacin Najeriya, Dakta Hakeem Baba Ahmed ya fallasa mutanen dake mayar da agogon baya ga cigaban Arewa, inda yace shuwagabannin Arewa ne matsalar Arewa.
Matashin ‘dan wasa Kelechi Iheanacho mai shekaru 22 ya yi shekara guda bai ga raga ba. ‘Dan kwallon Najeriya ya ajiye mugun tarihi yayin da man City ta yi abin da ba a taba yi ba a makon nan.
Rahotanni sun kawo cewa wani limamin coci ya tsere inda ya shiga wasan buya, bayan yayi ma yarinya yar shekara 12 fyade a jihar Edo. Limamin cocin mai suna Pastor Marvelous Odalo Eranto-Eranto na fuskantar suka bayan an kama shi
Ministan kwadago na Najeriya, Dakta Chris Ngige, ya yi farin albishir da cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fara biyan kananan ma'aikatan gwamnatin tarayya mafi karancin albashin na naira dubu talatin.
Masu zafi
Samu kari