Latest
Rahotanni sun kawo cewa an tsaurara matakan tsaro a garin Awe na jahar Nasarawa, inda aka ajiye korarren sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II tun bayan tsige shi.
Rahotanni sun tabbatar da gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya kai ma amininsa, tsohon sarkin masarautar Kano, Muhammadu Sunusi II ziyara a sabon
Sakamakon gwaje-gwaje da aka gudanar ya nuna cewa Cristiano Ronaldo baya dauke da cutar Coronavirus mai hatsari bayan an killace shi a kasar Portugal tun farkon
Rahotanni sun kawo cewa a ranar Alhamis, 12 ga watan Maris, farashin chanja naira na tsakanin N405 da N420 kan kowani dalar Amurka guda a kasuwar bayan fage.
Babban kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma'a ta bayar da umurnin sakin tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga inda aka tsare shi a garin Awe na jihar N
Sultan na Sokoto, Sa’ad Abubakar, ya bukaci gwamnati da ta dauki matakan gaggawa wajen inganta rayuwar yan Najeriya, inda ya ce cutar yunwa ta fi coronavirus.
Khadija Yusra Sanusi, diyar tsohon sarkin Kano, ta ce mahaifinta ya so a jami'ar Bayero da ke Kano ta gaji litattafansa. An tube rawanin Muhammadu Sansui II ne
Fadar shugaban kasa tayi martani a kan zargin kaiwa shugaban kasa Muhammad Buhari da aka yi a jihar Kebbi a ranar Alhamis. Wani bidiyo dai ya bayyana inda wani
Rundunar Sojan saman Najeriya ta bankado wani sabon mafakar yayan kungiyar ta’addanci na Boko Haram a wani kauye dake Bula Korege inda suke sake tattaruwa a cik
Masu zafi
Samu kari