Latest
Ibrahim Badamasi Babangida ya yi hutun sallar bana tare da Iyalinsa. Tsohon Shugaban Najeriyar ya dauki hoton sallah tare da ‘ya‘ya da jikokinsa a Minna, Neja.
Farfesa Ibrahim Gambari ya shiga Malamai daga hawansa kujerar Malam Abba Kyari. Malamai sun yi wa sabon shugaban ma’aikatar fadar shugaban kasa Buhari addu’o’i.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana tun bayan bullar annobar korona a Najeriya, jimillar ma su dauke da cutar korona a Najeriya ya hau
Pantami da Dabiri-Erewa sun samu sabani sakamakon takaddamar da ta shiga tsakaninsu a kan amfani da wani bangare na hukumar NCC a matsayin ofishin sabuwar hukum
Mun ji cewa Gwamnatin Jihar Legas ba za ta zaftare albashin wani Ma’aikaci ba. Gwamna Jide Sanwo-Olu ya ci-girma, ya hakura da IGR saboda Ma’aikata su tsira.
Gwamnanatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Nasir El-Rufa'i, ta gargadi iyayen da ke kai yaransu Almajirci cewa za'a yi musu daurin shekaru 2 a gidan kaso.
Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi wa al’ummar Musulmai addu’ar barka da sallah. Shugaba Goodluck Jonathan ya yi sammakon aika wannan sako ne a jiya.
Obaseki na jam’iyyar APC na fama da rikicin gida a cikin jam’aiyyarsa a dalilin takun saka da ya shiga tsakaninsa da shugaban jam’iyyar APC ta kasa, Adams.
Da ta ke bayani a kan dalilin samun jinkiri wajen biyan alawus din masu cin moriyar shirin, Sadiya ta ce ma'aikatarta ta samu 'yar tangarda da tsarin 'GIFMIS'
Masu zafi
Samu kari