Latest
Dogo ya ce sun fice daga APC ne saboda rikicin da ke tsakanin shugabanin jamiyyar da mambobi da aka ce rashin bin kundin tsarin mulkin jam'iyyar ya janyo hakan
Hakan na kunshe ne a cikin wani takaitaccen sako da ma'aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta wallafa a shafinta da ke manhajar Tuwita. A cikin sanarwar, gwamnatin
Shugaban kwamitin yaki da annobar korona ta jihar Kano, Dr Tijjani Hussein, ya bayyana cewa makonni kadan suka rage cutar ta yi kaura daga jihar Kano ta dabo.
Wasu gungun 'yan fashi da makami sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda takwas da su ka hada da DPO tare da yin fashi a wani tsohon banki a garin Isanlu da ke ka
'Yan Najeriya 4 sun sake zama abun alfahari ga kasarsu yayin da suka fito a cikin sahun bakaken fata masu kudi na duniya kamar yadda Africa Facts Zone ta fitar.
A yayin da damina ta fara, manoma na fatan komawa gona amma rashin zaman lafiyan da ke mamaye yankin arewa maso yamma na ci gaba da tsananta fiye da misali.
Sanata Peter Nwoboshi da Ministan N/Delra su na rigima a kan kwangiloli a NDDC. Ministan Shugaba Buhari ya shiga cikin zargin badakalar N500m a Neja-Delta.
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta gurfanar da Kalu da Ude Jones Udeogu, tsohon darektan kudi da asusu na jihar Abia, bisa tuhumarsu
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya tabbatar da mutuwar wani dan majalisar dokokin jihar da wasu mutane uku sakamakon annobar cutar coronavirus a jihar.
Masu zafi
Samu kari