Latest
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Yenagoa, babbar birnin jihar Bayelsa, ta yanke hukunci kan lamarin matashin jihar Kano da ya dauki budurwarsa daga gida
Ya kara da cewa sojojin sun gano wasu kananan gidaje da ke kusa da sansanin da yan ta'adan ke amfani da su wurin ajiye man fetur da wasu kayayyakin bukatunsu.
Majalisar Dattawa tana rokon Gwamnatin Tarayya ta fadada dokar dauke nauyin haraji na shigo da wasu magunguna masu muhimmanci kamar na zazzabin cizon sauro.
A cewar kwamitin Malaman, matakin da Ganduje ya dauka zai haifar da hauhawar wadanda za su kamu da kwayar cutar korona da ke cigaba da yaduwa a jihar, musamman
Uche Achi-Okpaga, sakataren yada labarai na Ohanaeze Ndigbo, ya zargi shugabannin arewa da dora wa yankin kudu nauyin almajiran jihar. A wata tattaunawar da yay
Dr Bature ya kuma ce wasu likitoci 30 da suka yi cudanya da abokan aikinsu da suka kamu da cutar da korona sun killace kansu domin kare yaduwar cutar a jihar.
Zafin kishin ya sa wata mata ta gutsure kunnen abokiyar zamanta da hakori yayin da suka ba wa hammata iska jihar a Jigawa da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.
Ministan sadarwa da tattalin arziki mai dogara da fasahar zamani, Dr Isa Pantami, ya bai wa hukumar NIPOST umarnin bada rahoton gobarar da ta auku a hedkwatarsu
A cikin wani jawabi da Azeez Sani, shugaban sashen yada labarai na NECO, ya ce, "shugaban kasa, bisa dogaro da ikon da kundin tsarin mulki ya bashi, ya amince
Masu zafi
Samu kari