Latest
Allah ya yi wa tsohon ministan kudi na Najeriya, Chu Okongwu, rasuwa. Marigayin ya rasu yana da shekaru 87 a duniya. Ya rasu ne a safiyar ranar Laraba 12 ga wat
Wasu da ake zargin yan bindiga ne, a ranar Laraba sun sace yan kasuwa da dama da ke hanyarsu ta zuwa Kano daga karamar hukumar Birnin Gwari a Jihar Kaduna. Wani
Shugaban rundunar sojin kasa, Lt Janar Faruk Yahaya ya amince da nadi tare da sauya wa manyan sojojin kasa wurin aiki duk don ba su kaimin yakar ta'addanci.
Kwana daya bayan sakin matar lakcara da ya'yansa, 'yan bindiga sun sake yin garkuwa da Bashiru wanda ya kasance jami'i a kwalejin ilimi na Gusau, jihar Zamfara.
Sanata Orji Uzor Kalu, ya ce a shirye yake ya yi takarar tikitin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) tare da Bola Tinubu a zaben 2023.
'Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, a ranar Laraba sun sace mahaifiyar Isyaku Ali-Danja, dan majalisa mai wakiltar mazabar Gezawa a majalisar jihar Kano a
Dazu hukumar EFCC suka gabatar da Ismailia Mustapha bayan an kama shi. Ana zargin Mompha da kamfanin Ismalob Global Investment Ltd da cin Naira biliyan shida.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, ya bayyana sharuddan matakai, waɗan da PDP zata bi kafin ta miƙa tikitin takarar shugaban ƙasa a babban zaben 2023 dake tafe.
Yanzu muka samu labarin mutuwar wani tsohon gwamnan jihar Oyo, kuma jigon jam'iyyar APC mai mulki. An ce ya rasu ne da sanyin safiyar yau Laraba a garin Ogbomos
Masu zafi
Samu kari