Latest
Gwamna David Umahi. ya jihar Ebonyi yace yana ɗaya daga cikin makusantan Buhari. kuma yana kwarewar da zai ɗora daga inda shugaban ya tsaya matukar ya samu dama
Cikin kwanaki bakwai, ‘yan bindiga sun kona kauyaku biyar inda suka kai munanan hare-hare wanda sanadin su a kalla mutane 200, sannan sun sace mutane 12 a wasu
Kungiyar kare hakkin yan kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, ta yi kira da yan siyasa da dattawan Igbo su daina rokon Shugaba Muhammadu Buhari ya saki.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan jarida wanda ma’aikaci ne da Nasarawa Broadcasting Service, Salisu Maki a Lafia, babban birnin jihar, a lokacin da ya da
Rundunar yan sandan Adamawa ta tabbatar da harin da wasu yan daba suka kaiwa mutane hudu ciki harda wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Yola.
Wani magidanci mai suna Keke, ya fusata da jin labarin cin amnanarsa da wani.makocinsa ke yi, hakan yasa ya ɗauki wuƙa ya daba masa a kirrji, ya mutu a Asibiti.
Kimanin mutum biyu ne suka mutu sakamakon harin yan ISWAP suka kai Cibiyar Tukur Yusufu Buratai ta yaki da kuma samar da zaman lafiya, TBI da ke jami’ar Sojin N
Wasu 'yan bindiga sun farmaki gari guda a jihar Katsina, sun hallaka mutane da dama sun sace wasu sannan daga baya suka aiko wasikar da ke bayyana haraji..
Mabiya addinin kirista na tsaka da bautar Ubangiji a cikin wata Coci a jihar Delta, ba zato ginin cocin ya rufta kan su. yanzun haka an ceto mutum 10 ba rai.
Masu zafi
Samu kari