Latest
Babafemi Ojudu ya yi magana a kan rade-radin da ke yawo game da takarar Farfesa Yemi Osinbajo. Hadimin shugaban kasar ya ce Yemi Osinbajo zai yi fito da magana.
Bulaliyar Majalisar Datijai, Orji Kalu, ya ce yana fuskantar matsin lamba kan lallai sai ya bayyana ƙudirin takararsa ya kuma kaiwa Buhri ziyara ya sanar da shi
'Yan Najeriya da dama sun yi martanin kan yadda gwamnatin Najeriya ta hakura ta cire dokar da ta saka na Twitter a kwanakin baya. 'Yan Najeriya sun magantu.
Iyalin marigayi Baba-Aji Mamman sun bayyana cewa un mayar da kudi N11 million asusun gwamnatin jihar Yobe saboda rashin zuwa aikin mahaifinsu lokacin yana raye.
Gwamnatin tarayya ta dage dokar haramta Twitter a Najeriya bayan da gagarumin kamfanin ya amince da zai biya haraji, rijista da CAC, biyayya ga dokokin kasar.
Dattijon kasar Yarbawa, Ayo Adebanjo mai shekara 93 ya ce babu ruwansa da yi wa Bola Tinubu mubaya’a da takarar shugaban kasa, sai an canza kundin tsarin mulki.
Hukumar killace kayyakin noma da kiwo ta Najeriya, NAQS, ta jadada cewa har yanzu fatar jakuna suna cikin jerin abubuwan da aka haramta safarar su zuwa kasashen
Gwamna Kayode Fayemi ya yi zama na musamman da jigon APC, Bola Tinubu a Legas. Fayemi yana cikin wadanda suka dage a kan neman takarar shugaban kasa a 2023.
Za a ji Gwamnatin tarayya ta amince da nadin Mista Mathew Lawrence Pwajok a matsayin sabon darektan rikon-kwarya a hukumar nan ta NAMA ta kasa na rikon kwarya.
Masu zafi
Samu kari