Latest
Hukumar killace kayyakin noma da kiwo ta Najeriya, NAQS, ta jadada cewa har yanzu fatar jakuna suna cikin jerin abubuwan da aka haramta safarar su zuwa kasashen
Gwamna Kayode Fayemi ya yi zama na musamman da jigon APC, Bola Tinubu a Legas. Fayemi yana cikin wadanda suka dage a kan neman takarar shugaban kasa a 2023.
Za a ji Gwamnatin tarayya ta amince da nadin Mista Mathew Lawrence Pwajok a matsayin sabon darektan rikon-kwarya a hukumar nan ta NAMA ta kasa na rikon kwarya.
Yan Najeriya da dama a ranar Alhamis sun bayyana cewa lallai sun samu shiga shafin Tuwita ba tare da amfani da VPN ba bayan Gwamnati ta dage takunkumin da ta.
Da aka yi wa Abdulmumin Jibrin tambaya a game da dukiyar Bola Tinubu, bai iya bada gamsashiyyar amsa ba, sai yace a bar wannan maganar, ba ta ita ake yi ba.
Wata babbar kotun jihar Kaduna da ke Dogarawa, Zaria ta gurfanar da wani mutum mai suna Abubakar Haliru na Magume kan zargin garkuwa da yar'uwarsa Hajiya Binta.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Enugu ta kama wani magidanci mai suna Ifeanyi Amadikwa bisa zarginsa da kashe yaransa su uku da kuma boye su a firinji.
'Yan ta'adda sun tare mota dauke da fasinjoji 14 daga Uyo, a jihar Imo inda suka kwashe matafiya zuwa jihar Legas. Lamarin ya faru a ranar Talata a Obiohuru.
Rundunar sojojin sama ta ƙasar nan (NAF) ta samu nasarar ceto mutum 26 daga cikin matafiyarn da mahara suka yi awon gaba da su a hanyar Birnin Gwari-Kaduna.
Masu zafi
Samu kari