Latest
Tsagin da ke biyayya ga tsohon gwamnan jihar Kano, Shekarau ya sake yin nasara kan tsagin Ganduje. Wannan ya faru a wata kotun Abuja yau Alhamis 13 ga wata.
Fitaccen dan jaridar nan Dele Momodu ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP. A yanzu haka yana ganawa da shugaban jam'iyyar.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a ranar Alhamis ya fatattaki dukkan masu karbar haraji ba bisa ka'ida ba da ke tare manyan titunan jihar bayan tare gwamnan.
Gwamnati ta na shirin ta karbi bashin Naira Biliyan 620 daga asusun fanshon ma’aikata. Idan gwamnati ta samu dama, za a ci wannan bashi domin a gina tituna.
Yayin da babban zaben kasar na 2023 ke kara gabatowa, ana sanya ran cewa manyan yan siyasar Ibo za su ayyana aniyarsu na neman babban kujera ta daya a kasar.
Wani magidanci dan asalin kasar Zimbabwe ma 'ya'ya 9 wanda ke zaune a daki ciki da falo, cike da abin mamaki ya bayyana burinsa na ninka yawan yaran da yake da.
Allah ya karbi rayuwar tsohon mataimakin shugaban jami'ar birnin tarayya Abuja, Farfesa Gidado Tahir, da daren Laraba, 12 ga Junairu, 2022. Jami'ar Abuja ta sa
A yau Ahamis, 13 ga watan Janairun 2022, shugaban ƙasa, Buhari ya fara ziyarar aiki ta kwana ɗaya a jihar Ogun, inda ake tsammanin zai kaddamar da ayyuka .
Wani jirgin saman Najeriya na kamfanin Arik da ya taso daga jihar Legas zuwa jihar Delta ya fadi a wani yankin jihar Delta bayan samun tangardan a yankin Asaba.
Masu zafi
Samu kari