Latest
Biki yayi biki, ana cigaba da shagulgula tare da shirin bikin gidan shugaban kasa da na masarautar Bichi. A jiya Talata ne aka yi liyafar saka lalle na Zahra.
Jihar Kano ta bayyana cewa, maniyyata aikin Hajjin 2021 za su iya zuwa domin karbar kudadensu da suka biya domin zuwa Hajjin 2021 da ya gudana ba tare da su ba.
Gabanin zaben gwamnan Anambra a watan Nuwamba, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabe karkashin jagorancin Uzodinma.
Kano - Bayan dawowa sauraron karar Sheikh Abduljabbar Kabara ranar Laraba, Alkalin Kotun ya saurari dukkan bangarori biyu, sannan ya bukaci a bashi lokaci.
Gwamnan jihar Kogi ya bayyana cewa, bai kamata 'yan Najeriya su duba yanki ba wajen zaban shugaban kasa na gobe. Ya ce kawai su duba cancanta shi yafi komai.
Nyesom Wike ya bayyana abin da ya sa ya huro wa Shugaban PDP wuta. Gwamnan na Ribas yace Uche Secondus da majalisarsa, ba za su iya doke APC a zabe mai zuwa ba.
Jami'an 'yan sanda a jihar Adamawa a ranar Talata, 17 ga watan Agusta sun tabbatar da cafke wasu mutane 14 da ake zargin shahararran masu garkuwa da mutane ne.
Cif Tony Okocha, jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ribas, ya ce jam'iyyar mai mulki ta gazawa 'yan Najeriya da suka zabe ta a kan mulki.
Kaduna - Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari wani kauye dake Karamar hukumar Zangon Kataf, a kudancin Kaduna, mutum daya ya mutu, wani ya jikkata.
Masu zafi
Samu kari