Latest
Hukumar yan sanda reshen jihar Jigawa dake arewa maso yammacin Najeriya, ta ce yan bindiga sun kashe yan sanda biyu, kuma sum sace wani sanannen mutumi a Kwalam
Kungiya Miyetti Allah, MACBAN, ta bayyana goyon bayan ta jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, kan burin sa na zama shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 mai zuwa.
A wannan rahoton, za ku ji cewa mun tattaro maku duk wasu kalubalen da Farfesa Yemi Osinbajo zai iya fuskanta wajen zama Magajin Shugaba Buhari a zaben 2023.
Yan sanda sun kama yan daban da suka daki Fadila Abdulrahman, wata mazauniyar jihar, kan wani wallafa da ta yi a Facebook, bayan samun umurni daga Gwamna Zulum.
Wasu ango da amarya sun kafa sabn tarihi na yin aure mafi gajarta a duniya. Sun rabu ne a yayin da ake liyafar bikin su saboda wakar da amaryar ta zaba a wurin.
Wasu tsagerun yan bindiga sun faramaki wani kauyen a juhar Ondo, inda suka bude wa wasu mutum biyu wuta waɗan da ke aiki a gidan mai, sun mutu nan take a harin.
Shehu Sani ya bayyana yadda wasu 'yan siyasar kasar nan za su zama abin tausayi nan kusa ba da jimawa ba. Ya ce za su zama kamar kowa da suka raina a gari.
Musiliu Akinsanya wanda aka fi sani MC Oluomo, shugaban kungiyar ma'aikatan sufuri na jihar Legas, ya sha alwashin goyon bayan burin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma mai kudin Afrika, Aliko Dangote ya ce matatar mansa za ta fara sarrafa danyen mai a kwata na uku na shekarar 2022.
Masu zafi
Samu kari