Latest
Wasu tsagerun yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai farmaki garin Dankade da ke karamar hukumar Danko Wasagu a jihar Kebbi a ranar 14 ga watan Janairu.
Fostocin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan suna ta yawo a wasu sassa na jihar Legas da Abuja. A fostocin an ga na masa kiran dawo-dawo ka tsaya takara.
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Kwami/Funakaye na jihar Gombe a majalisar wakilai, Yaya Tongo, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulkin kasa, ya koma PDP.
Tsohon dan majalisar dattawan Najeriya, Sanata Salisu Matori, ya bayyana cewa shi da takwarorinsa ba su samu albashi da alawus irin na yan majalisar yanzu ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga 'yan wasan kwallon Najeriya na Super Eagles da su dage tare da yin nasara a wasan da za su buga da kasar Tunisia.
Janar Abubakar Abdulsalami (mai ritaya) ya ce musanta cewa shi ne ya shawarci tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya shiga siyasa bayan sako shi daga gidan yari...
Dakatacciyar Shugabar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Kasa (NPA), Hadiza Bala-Usman ta hadu da shugaban kasa Buhari a ranar Juma'a, 21 ga Janairu.
Tsaffin tsagerun Neja Delta sun bukaci kamfanonin da yan kasuwa da suka fice daga yankin saboda hare-hare su dawo, suna cewa sun yanke shawarar tabbatar da tsar
Wata mutumiyar kasar waje ta sa mutane su na ta surutu saboda wata irin shigar da ta yi. Nwanyi Ocha ta fito shafin Twitter ta wallafa hotonta dauke da atamfa.
Masu zafi
Samu kari