Latest
A halin da ake ciki, masu neman tsayawa takara a jam’iyyar APC mai mulki suna cikin rudani da fargaba kan salon da za a bi wajen zabar dan takarar jam’iyyar.
Dakarun jami'an tsaron hadin guiwa na kasashe (MNJTF) sun sheke 'yan Boko Haram 22 ko 'yan ta'addan ISWAP yayin da suke cin karensu ba babbaka a tafkin Chadi.
Ghasoon Najimi, wata malamar makaranta wacce ke kan hanyarta ta zuwa makaranta dauke da kyautuka da niyyar raba musu ta tafka hatsari ta rasa ranta a Saudi.
Yan bindiga sun kashe akalla fasinjoji biyar ciki harda wani dan sa kai a wani farmaki a hanyar Sabon Gari-Kampani da ke karamar hukumar Wase ta jihar Filato.
Ministan sufuri kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa zai goyi bayan duk wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya so.
Ana dab da buda baki, wani mutumi ya garkame mahaifinsa, mahaifiyarsa, 'dansa da 'diyarsa, wadanda ke azumi a gidan a Saudiyya gami da banka wa gidan wuta.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa na jihar Kano(PCACC) da aka dakatar, Muhuyi Rimingado ya samu 'yanci bayan cika ka'idojin da aka gindaya masa.
An yi jana'iza tare da birne gawar wannan fitaccen biloniyan kuma mamallakin Otel din Tahir Guest Palace, 'dan kasar Lebanon, Tahir Fadlallah, a birnin Kano.
'Dan Majalisar Jihar Kano mai wakiltan Kano Municipal, Salisu Gwangwazo, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP ya kuma koma APC. Daily Nigerian ta rahoto cew
Masu zafi
Samu kari