Latest
Rabaren Hyacinth Alia ya shiga siyasa, zai nemi takarar Gwamnan jihar Benuwai a zaben 2023. Hyacinth Alia zai yi takara ne a APC, ya yaki PDP da ke mulki a yau.
An samu babban ‘dan siyasar Arewa da zai nemi Shugaban kasa a jam’iyyar APC. Bayan shekaru 23 a Majalisa, Ahmad Lawan zai yanki fam da nufin zama shugaban kasa.
Mun tattaro bayanai game da sallar karamar idi. Malamai sun ce bai dace mutum ya ki yin sallar idi ba tare da kwakkwaran dalili ba, ana so kowa ya fita sallah.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya haramta yawo da manyan fostoci da kanana yayin sallar Idi da sauran shagulgulan sallah saboda gujewa rikici.
An tura sako ga hukumar yaki da rashawa, EFCC da hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta, ICPC da su yi ram da duk dan takarar da ya siya fom kan kudi N100m.
'Yan ta'addan da suka sace fasinjoji jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna, sun sako Sadiq Ango Abdullahi, dan shugaban kungiyar dattawan arewa (NEF), Farfesa Ango.
Bayyanar mai neman kujerar majalisar wakilai daga Legas dauke da fostar Bola Ahmed Tinubu a masallacin Harami da ke kassar Saudiyya ya janyo maganganu da yawa.
Sultan ya sanar da cewar ba a ga jinjirin watar Shawwal ba a ranar Asabar, amma Sheikh Lukwa ya ce matsayar Sultan din ba daidai bane inda ya yi sallar Idi yau.
Kowane rai mai ɗanɗana raɗaɗin mutuwa ne, tsohon Daraktan hukumar DSS reshen jihar Kaduna, Alhaji Bukar Shetima, ya rigamu gidan gaskiya yai din nan Lahadi.
Masu zafi
Samu kari