Latest
Majalisar naɗin sabon basarake a masarautar IbadanLand ta bayyana wanda mambobinta suka amince ya zama sabon sarkin Ibadan wanda ake kura Olubadan ranar Laraba
Daga fita sayen kayan tande-tande ga 'ya'yansa, wani mutum ya ci gagarumar gasar da ta sauya rayuwarsa, amma sai aka bashi wani zabin da ba kowa ne zai amince b
Wata mata ta haifi jariri ta jefar dashi a cikin bandakin jirgi a wata kasa. Wannan lamari ya tada hankali, kuma tuni aka kamo matar aka mika ta ga 'yan sanda.
A kalla mutane biyu ne aka bindige yayin da aka sace yan kasar China uku da ke aikin samar da wutan lankarki a dam din Sino da ke Zungeru a karamar hukumar Wush
A cikin wannan dan tsukukun wanda shagulgula su ka yawaita, mutane su na ta kokarin dinka sutturu masu burgewa. Sai dai teloli ba su daina yin dinkunan da su ka
Rikici ya kaure a kasuwar nan ta Mandate da ke garin Ilorin, jihar Kwara a ranar Talata, 4 ga watan Janairu, tsakanin wani mai saida rake da mai siya kan N50.
Kamar ko wanne aiki a duniyar nan, akwai mutane iri biyu, masu kirki da akasin hakan. Sai dai ga ko wanne aiki, akwai abubuwa munana da wasu su ke yi wanda su k
Ɗaya daga cikin mutane sama da 50 da kasurgumin ɗan bindiga, Bello Turji, ya sako ya bayyana yadda suka yi rayuwa tare da yan ta'addan da kuma yadda suka kubuta
Wasu tsagerun yan bindiga da kotu ta ayyana su yan ta'adda sun kai sabon hari yankin Zariya, inda suka bude wa mutane wuta kan mai uwa da wabi, mutum 4 sun mutu
Masu zafi
Samu kari