Latest
Gwamnan jihar Imo dake kudancin Najeriya, Hope Uzodinma, ya lashi takobin fallasa sunayen masu kara rura wutar rikici dake jawo kashe-kashe a jihar Gobe Talata.
Rundunar ’yan sandan ta IRT wadda Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya ya kafa, ta titsiye matar da ke kai wa ‘yan bindiga mata domin su yi amfani da su a Zaria.
Alhaji Bashir Tofa, daya daga cikin 'yan takarar zaben shugabancin kasa na 1993, ya rasu kuma an birne shi bayan yi masa jana'iza kamar yadda addini ya tanada.
Gwamnan jihar Abia ya bayyana goyon bayansa 100 bisa 100 ga tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Anyim, ya zama shugaban kasa na gaba a babban zaben 2023.
Gwamnatin jihar Gombe ta yi sabbin nade-nade, inda ta nada sabon babban alkalin jihar da kuma wasu hadiman gwamna har mutum hudu. Gwamna ya yi bayani a taron.
Gwamnatin Najeriya ta sanya sabuwar doka a gidan gwamnati ga duk wadanda ke son ganawa da shugaban kasa ko wani jami'in da ke aiki a cikin fadar shigaban kasa.
Wani mai aikin tukin mota a jihar Adamawa ya yi sanadin mutuwar matarsa kuma uwar yayansa takwas bayan caka mata wuka a ƙirji kuma ya sake ta a garin Lande.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce ta kama mutane 362 da ake zargi da fashi da makami da garkuwa da mutane a shekarar 2021, The Punch ta rahot
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana kyakkyawan fatansa ga yan Najeriya kuma yace wannan ce shekarar su ta karshe dan haka vabu wasa a cikin ta
Masu zafi
Samu kari