Latest
Babachir Lawal, ya bayyana cewa idan babban jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya fadi a zaben shugaban kasa mai zuwa, zai koma gida.
Ministan harkokin Neja Delta Sanata Godswill Akpabio ya yi murabus bisa umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya shiga takara a zaben 2023 mai zuwa..
Birnin tarayya Abuja - Kungiyar Malaman kwalejin ilmin na Najeriya (COEASU) ta baiwa gwamnatin tarayya kwanai 21 ta cika alkawuranta ko su shiga yajin aiki.
Biyo bayan rahotanni game da aniyar takarar shugaban kasa na Goodluck Jonathan, dan siyasar ya samu babban mukami na mamba a kwamitin ba da shawara na kasa da k
Godswill Akpabio, Ministan harkokin Neja Delta ya ce abinda ya sanya shi barin jam’iyyar PDP don ya koma APC a shekarar 2018 shi ne ganin gaskiyar Shugaban Kasa
Asiwaju Bola Tinubu, daya daga cikin 'yan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC mai mulki ya magantu kan abin da zai yi idan ya fadi a zaben fidda gwani na APC
Wasu 'Yan majalisar Kano, Abdullahi Iliyasu Yaryasa, (Tudun Wada), Muhammad Bello Butu Butu, (Tofa/Rimin Gady), da Kabiru Yusuf Ismail (Madobo) sun koma APC.
Biyo bayan umarnin shugaban ƙasa,Muhammadu Buhari, a wurin taron FEC na yau Laraba. ministan kimiyya da fasaha ya bi umarni, ya tabbatar da ya yi murabus .
Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ƙauye da ke karamar hukumar Takum, a cewar rundunar Sojoji
Masu zafi
Samu kari