Latest
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa ta bayyana shirinta na tara kudade ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), domin mayar da malaman ajujuwa, inda ta bayyana cewa
Tsohon sanata mai wakiltan yankin Kano ta arewa, Bello Hayatu Gwarzo, ya zama mataimakin shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na arewa maso yamma.
Jigon jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya mayar da cikakken fom dinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyarsu ta APC a yau dinnan, 11 ga watan Mayun 2022.
Kungiyar Malaman makarantun fasaha a Najeriya ASUP ta sanar da cewa ta yanke shawaran shiga yajin aikin gargadi na makonni biyu fari daga ranar 16 ga Mayu, 2022
Mun kawo jerin wasu matan da su ke kan kujerar Mataimakin Gwamna a jihohin Najeriya irinsu Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe wanda ta canji Marigayi Bala B. Bentex.
Wata mata uwan biyu ta ɗauki tsattsauran mataki kan tsohon saurayinta bayan ya kama bugunta dan kawai ya ganta da sabon saurayi, ya nemi kwana da ita ta ƙi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci dukkan ministocinsa da ke son yin takara a zaben 2023 da ke tafe su mika takardan murabus dinsu kafin ko ranar Litinin 16 ga
Jam'iyyar PDP ta zabi sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu, Danjuma La'ah a matsayin sabon Mataimakin bulaliyar marasa rinjaye a majalisar Dattawa. Zaben La'ah na
Daya daga cikin Ministocin dake son gadon Shugaba Muhammadu Buhari kuma karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, ya zama mutumin farko da yayi murabus daga
Masu zafi
Samu kari