Latest
Rahotanni na cigaba da tabbatar da yadda harkar kiwon lafiyar jihar Kano ke tsaka mai wuya, bayan cigaba da samun masu fama da cutar koda da rashin kayan aiki.
Shugaban kungiyar dattawan arewa, Farfesa Ango Abdullahi, yace halin da siyasar Najeriya ke ciki shi ne jigon tattaunawarsa da tsohon shugaban kasa Obasanjo.
Sarki da Hakimi sun rasa kujerunsu a dalilin mummunar rigimar da ta barke a kan fili. Gwamna ya karbe filayen da ake rigima a kai, ya kara baza sojojin kasa.
Labarin rashin.lafiyar Alkalin Kotun Musulunci da ke zamanta a Magajin Gari Kasuna ya kawo tsaiko a cigaba da zaman shari'ar na yau Talata, an ɗage zuwa Agusta.
Jami'an hukumar yan sandan farin kaya, DSS, sun kama mawakin Hausa, Sarfilu Umar Zarewa wanda aka fi sani da Sufin Zamani. Kungiyar masu fina-finai ta MOPPAN ce
Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban babban asibitin Dansadau, Dr Mansur Muhammad. Garin Dansadau na a karamar hukumar Maru kimanin kilo mita 100 daga Gusau.
Baya. kwashe fiye da watanni biyu a tsare, ɗanajalisar tarayya, Honorabul Farah Dagogo, ya samu Beli a hannun babbar Kotun jihar Ribas da safiyar nan ta Talata.
Bayan abubuwan da suka biyo bayan game da takardun karatun Bola Tinubu, gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi kundin aje bayanan hukumar INEC da gazawa.
Shugaban jam'iyyar New Nigeria People Party (NNPP) na kasa, Prof. Alkali Ahmed Rufai Alkali, a jiya, ya kushe jam'iyyar All Progressives Congress (APC) saboda z
Masu zafi
Samu kari