Latest
Wata babbar kotun tarayya dake Legas ta ki sauraron kararrakin lauya mai suna Malcolm Omirhobo sakamakon bayyana da yayi a gabanta da shigar bokaye don shari'a.
Tsohon gwaman mulkin soja na Jihar Kaduna, Kanal Shehu Dangiwa Umar (mai ritaya), ya nuna rashin amincewarsa da umurnin da gwamnan Zamfara ya bada na cewa mutan
Bayan rantsarda sabon muƙaddashin alƙalin alaƙalai na kasa, wasu bayanai da suke a takarsunsa ya jawo tambayoyi musamman batun fara karatun sa na Firamare.
Yanzu muke samun labarin aukuwar wata mummunar gobara a wani yankin jihar Legas, inda gobara ta kama wani katafaren ginin da ke kan titin Broad Street a jihar.
Sanata Uba Sani ya kai wa Mai martaba Muhammadu Sanusi II ziyara a ranar 27 ga watan Yuni 2022. Tun da aka tsige Sanusi daga sarautar Kano, ya tare a Kaduna.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a yau, 28 ga watan Yuni, zai bar Abuja ziyarar aiki zuwa Portugal bayan gayyatar da Shugaba Marcelo Rebelo de Sousa. Garba Sh
Gwamnatin jihar Yobe ta ayyana ranakun Laraba, Alhamis da Juma’a a matsayin hutu domin ba ma’aikatan gwamnati damar yin rijita da kuma karbar katunan zabensu.
Kwamishinan yada labarai na jihar, Ibrahim Dosara ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa a ranar Litinin, 27 ga watan Yuni, inji rahoton Daily Trust a yau.
Mai shari’a Binta Nyako, a hukuncin da ta yanke a ranar Talata, ta ce batun cin zarafi ne ga tsarin kotun da kuma yunkurin kawo cikas ga ci gaba da shari’a kan
Masu zafi
Samu kari