Latest
Za a ji Hon. Hammantukur Yettusuri shi ne ke wakiltar yankin Atiku Abubakar kuma shugaban masu rinjaye a majalisa dokoki, dazu ya bada sanarwar cewa ya bi NNPP.
Ma'aikatan hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, reshen Jihar Abia sun rufe kwamishinan INEC, mai kula da jihar, Joseph Iloh, a ofishinsa kan rashin biyansu hakok
Sun yi kira ga ministan da ya riki doka sannan ya saita hadimansa da kuma dakatar da dokar rufe wuraren shakatawa da karfe 7:00 na yamma a babbar birnin kasar.
Wata majiya da ba a tabbatar da sahihancinta ba ta bayyana yadda a kalla daraktoci 20 suka shigar da bukatar kujerarakanta janar din ta gwamnatin tarayyar.
Bayan gano gawar wani Malamin Cocin ECWA, ana cikin Jana'iza wasu tsagerun 'yan bindiga suka sake kawo farmaki, suka buɗe wa mutane wuta tilas kowa ya yi takans
Sheikh Haliru Abdullahi Maraya ya ce wadanda suke assasa dabarar ticket Musulmi da Musulmi ko Kirista da Kirista a yau a Najeriya, basa wa kasar fatan alkhairi.
Shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Ibadan a jihar Oyo, Alhaji Bashiru Ajibade, ya jagoranci daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP, Leadership ta ruw
A kalla mutane 10 ne suka jikkata bayan wasu da ake zargin yan daba ne suka kai hari wurin taron matasan jam'iyyar PDP a Ologba a karamar hukumar Dekina, Jihar
Jam’iyyar APC ta gamu da matsala, an maka IGP a kotu kan takardun Bola Tinubu. Incorporated Trustees of Center for Reform and Public Advocacy ta kai karar.
Masu zafi
Samu kari