Latest
Jihar Kaduna, Bisanin cika awanni 24 da sace shi, wani limamin cocin Katolika na Kaduna, Reveren Fada Emmanuel Silas, ya samu 'yanci daga hannun yan bindigan.
Wasu miyagun yan bindiga da suka yi yunkurin kai hari kan mutane a kauyen Zaka, jahar Filato, sun gamu da cikas daga Yan Sakai, akalla mutum 12 ne suka mutu.
Mai barkwanci na Najeriya MC Tagwaye a baya-bayan nan ya nishadantar da mabiyansa a shafukan sada zumunta da wani bidiyo da ya wallafa a instagram. Tagwaye da d
Za a ji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sirrin gidansa, Tinubu ya nuna bai samun jayayya da mai dakinsa saboda sabanin addini a matsayinsa na Musulmi.
Jihar Neja, Rahotanni da ke fitowa na nuna cewa an gano karin gawarwakin sojoji da jami’an ‘yan sanda da aka kashe a wani harin kwantan bauna da ‘yan ta’adda.
Kwamandan Operation Hadin Kai da ke yaki da ta’addanci a arewa maso gabas, Manjo Janar Christopher Musa, ya ce yan Boko Haram fiye da 60,000 ne suka mika wuya.
ihar Yobe : Wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a mazabar Yobe ta Arewa, Bashir Machina, ya sanar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Wani hoto da ya karaɗe shafin sada zumunta Tuwita ya nuna Peter Obi a kan dadɗumar Salƙah, sai dai ɗan takarar ya nesanta kansa da lamarin, ya ce yana girmama
Jarumar fina-finan Najeriya da suka shahara da Nollywood, Mercy Aigbe ta bayyana cewa za ta iya zama Musulma, kuma hakan ba komai bane, inji ta a shafinta na In
Masu zafi
Samu kari