Latest
Za a ji labari duk da korafin mutane, Gwamnatin Tarayya ta dage a kan cewa sai an kashe makudan Biliyoyi domin a gyara ginin ‘YanMajalisar Najeriya a 2022.
Tun bayan mutuwar mijinta a shekarar 1991, sai Misis Onokpite Agbaduta ta zabi sana'ar tuka motar haya domin kula da yaranta, kuma ta dauki nauyin karatunsu.
'Yan sanda sun tabbatar da cewa an caka wa Rushdie wuka a sau daya a wuya kana sau daya a cikinsa a ranar Juma'a bayan da wani mahari ya yi zafin kai farmaki.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano zukekiyar amaryar cikin wata hadaddiyar doguwar riga irin na amaren zamani, kanta lullube.
‘Dan takaran shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party yace ba zai cigaba da tallafin man fetur ba. Idan aka janye tallafi, sai an rika sayen fetur a kan N400.
Mohammed Abacha, dan shugaban Najeriya na mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha ya shigar da hukumar zabe mai zaman kanta, INEC da Jam'iyyar PDP kara a kotu.
Kyakkyawar budurwa mai suna Fartun wako ta lashe gasar karatun Al-Qur’ani na Imam Shatibi inda ta zo ta daya a yankin arewacin Amurka. Ta samu kyaututtuka.
A cewar wani rahoton Business Insider, akwai kasashe matsakata karfi 34 a Afirka da ke da dimbin basussuka akansu daga jerin Bankin Duniya da kuma asusun IMF.
Jihar Kaduna - Honorabul Isa Ashiru Kudan, dan takarar gwamna jihar Kaduna Jam'iyyar PDP ya bayyana abubuwa guda uku da za mayar da hankalin sa idan ya zama gw.
Masu zafi
Samu kari