Latest
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari ofishin ‘yan sanda da ke Atani, hedikwatar karamar hukumar Ogbaru a jihar Anambra, inda suka kashe ‘yan sanda hudu da ke aiki.
Shehu Sani, tsohon sanata ya bayyana rashin amincewarsa da bukatar Kungiyar Dattawan Arewa, NEF akan cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda ga
Gabanin zaben gwamnan jihar Osun da za'a yi ranar 16 ga Yuli, 2022, hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta saki jerin wadanda zasu yi tak
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, a ranar Talata, 12 ga watan Afrilu, ya yi alkawarin tafiyar da gwamnatin da za ta hada kowa da kowa idan ya lashe zabe.
Abuja - Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban cibiyar lissafi da bahasi na tarayyar Najeriya NBS, Dr Simon Harry, ya rigamu gidan gaskiya.
Kungiyar Kiristocin Arewa watau Northern Christians Movement (NCM) ta gargadi yan siyasa da Malamai su yi hattara da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osin
Jami’an rundunar ‘yan sandan Kaduna tare da hadin gwiwar sojojin Najeriya sun dakile wani hari da aka kai kauyen Akwando da ke karamar hukumar Kachia a Kaduna.
Wasu 'yan bindiga sun shiga gidan wani attajiri a Zaria, sun sace 'yarsa mai shekaru 15 bayan hallaka shi har lahira. Wannan lamari ya tashi hankalin jama'a.
A daren ranar Litinin ne aka kashe wani basarake, Zaki Unongo Shaayange da wasu mutane 24 a wasu hare-hare 3 da 'yan bindiga suka kai yankunan kananan hukumomi.
Masu zafi
Samu kari