Latest
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC kuma jigonta ta bayyana irin kwarewar da yake dashi da kuma yadda yake da tunanin kawo ci gaba kasar nan fiye da kowa.
Tsakanin Junairu zuwa watan Maris na shekarar bana, an kashe kusan mutane 3, 000. Jihohin da suka fi fuskantar wannan matsala sun hada da Neja, Kaduna, Zamfara.
Wasu 'yan bindiga sun tare motar daukar fasinja, sun yi awon gaba da wasu mutane takwasi ciki har da direba. 'Yan sanda sun fara aikin ceto mutanen da aka sacen
Ademola Adebusoye da masoyiyarsa, Titilope Adebusoye, sun yi aure a 2020 a Legas, sannan ya bayyana farincikinsa na yadda suka yi dan kwarya-kwaryar shagalin.
Ɗan takarar ƙujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar babbar jam'iyyar hamayya, Pius Anyim, ya sha alwashin kawo sauyi a Najeiya cikin shekara ɗaya a mulki.
Yan bindigan da suka kai hari jirgin kasan Abuja, suna bukatar a saki kwamandojinmu 16 dake tsare hannun gwamnati don su saki wadanda suka sace a harin ranar.
Shehu Sani ya yi martani kan yunkurin da Osinbajo ya yi na cewa zai bi sahun Buhari idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa. Ya ce yaudara ce kawai.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sababbin kwamishinonin hukumar kididdiga ta kasa (NPC), da na hukumar ICPC a ranar Laraba, 13 ga watan Afrilu.
Masu zafi
Samu kari