Latest
Cece-kucen jama'a ya mamaye wani bidiyon da aka yada a intanet na wani matashi dan Najeriya dake nuna sana'ar da yake a Najeriya. Wannan kenan ganin yadda aiki.
Wasu mata yan Najeriya a baya-bayan nan sun wakilci kasar a wurin jana'izar sarauniya Elizabeth II. Kwararren dan jarida, Dele Momodu, ya wallafa wasu hotuna a
Mai neman kujerar gwamnan jihar Kano karkashin Inuwar NNPP mai kayan marmari, Abba Kabir Yusuf, yace ba shi da alaƙa da wani bidiyon neman kudin kanfe 2023.
Dogo Gide ya aurar da ‘yar yarinya, Farida Kaoje mai shekara 16 da ya dauke. Mahaifinta, dattijo mai shekara 66 yace watanni 15 kenan rabon da ya ga diyarsa.
Kamfanin mai na Najeriya (NNPCL), ya ce kasar ba za taa fuskanci karancin man fetur ba a watan Disamba da kuma bayanta, saboda ta yi shiri na samar da mai.
Matar Yusuf, surukar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Nasiru Bayero, ta kammala karatunta na digiri a bangaren kimiyar gine-gine da digiri mafi daraja.
Yayin da ya rage sauran yan watanni a fita runfunan zaɓe, shugaban jam'iyyar APC a ƙaramar hukumar Ondo ta gabas, Frederick Otemuyiwa, ya koma ga mahaliccinsa.
Ministan Kwadago Da Daukar Aiki, Chris Ngige, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shawarar karin albashi ga dukkan ma'aikata a Najeriya saboda wahalar rayuwa.
Babbar kotun tarayya dake Jalingo, jihar Taraba, ta tabbatar da Agbu Kefas a matsayin dan takaran gwamnan jihar Taraba na jam'iyyar adawa (PDP) a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari