Latest
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Jalingo, jihar Taraba ta soke zaben Emmanuel Bwacha a matsayin dan takaran gwamnan jihar na jam'iyyar adawa a jiharAPC.
Basaraken masarautar Ife, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, ya gargaɗi gwamnatin Buhari ta gaggauta kawo karshen yajin ASUU kafin matasa su fusata.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayanganin hotunan hira da ya gudana tsakanin amarya da kawayenta su sama da 100. Ta tilasta masu biyan N5k na bikinta.
Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ya karbi wasu jiga-jigan siyasan da suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP, PM News ta ruwaito a wannan makon da ake ciki.
Jami'an hukumar hana fasa kwabrin kwayoyi NDLEA, a ranar Asabar, 17 ga Satumba sun damke fasinjoji biyu da bindigogin PAP guda 18 da harsasai 1,300 a jihar Kogi
Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi birnin New York, kasar Amruka don halartan taron gangamin majalisar dinkin duniya. Wakilin kamfanin dillancin labaran Najeriya.
Wasu bayanai daga majiyoyi masu karfi sun nuna cewa da alamun Bola Tinubu zai amfana da rikicin babbar jam'iyyar hamayya PDP wajen kamfe a zaɓen 2023 mai zuwa.
Ingila - Masarauta da gwamnatin kasar Ingila ta sanar da cewa za'a yi jana'izar Sarauniyar Elizabeth II ranar Litinin 19 ga watan Satumba, 2022 a birnin Landan.
Manyan masu rike masarauta a duniya na daga cikin jiga-jigai 2000 da suka halarci jana'izar sarauniya Elizabeth II ta Ingila a Westminster Abbey, jiya Litinin.
Masu zafi
Samu kari