Latest
Magoya baya zasu shirya tattaki domin nuna goyon baya ga Bola Tinubu. Dazu Kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu ya fitar da yadda za a soma kamfe.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa yana nan yana aiki ta karkashin kasa don kawo karshen rikicin da ya dabaibaiye jam'iyyar PDP.
Kwamishinan muhalli da albarkatu na jihar Nasarawada bai jima da sauka daga nuƙaminsa ya koma NNPP ba, Ibrahim Abubakar, ya sha da ƙyar a harin yan bindiga.
Wani dan Najeriyan ya wallafa bidiyoyin tsoffin yan matansa su biyar a kan TikTok inda ya bayyana abun da yayi kewa game da kowannensu. Jama'a sun yi martani.
Yan bindiga sun harbe wai dan kasuwa, Mr Ifeanyi, har lahira sun kuma raunata abokinsa a wurin sana'arsa a sabon garin Zaria a Jihar Kano. Daily Trust ta rahoto
Wasu ‘yan bindiga da suka kai farmaki a wasu kauyukan karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun halaka a kalla mutane uku. Manoma ne dake aiki a gona.
Awanni 48 kafin fara gangamin kamfen na PDP, rikici ya sake barkewa a jam'iyyar kan yadda aka kashe kudin foma-foman da PDP ta siyar gabanin zabukan fidda gwani
A cigaba da aikin dawo da zaman lafiya a yankin arewa maso gabashin Najeriya, dakarun soji sun hallaka dandazon yan ta'adda a jihar Yobe, an kashe ɗan Banga a
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, yace sama da mambobin Boko Haram da ISWAP 90,000 ne suka mika ga hukuma cikin shekara daya. Ba a taba ba a tarihi.
Masu zafi
Samu kari