Latest
Obahiagbon ya bayyana magoya bayan Peter Obi a matsayin yan Najeriya da suka gaji da yan siyasa na yanzu kuma suke son wani sabon abu. Jigon na jam'iyyar APC ya
Wani rahoto da aka bayyana ya nuna cewa adadin bindigun dake hannun fararen hula a Najeriya ya kai sama da miliyaan shida yayin da ƙasar ke fuskantar zaben 2023
Dakarun sojojin Operation Hadin Kai sun yi gagarumin nasara inda suka halaka mayakan Boko Haram guda 200 ciki harda manyan kwamandojinsu guda biyar a Sambisa.
Gwamnan jihar Abiya, Ikpeazu, ya sha alwashin neman hakkinsa a gaban Kotu kan wani ɗan majalisar jiharsa, Hon. Ginger Onwusibe, da ya masa baraazana da rayuwa
Matashiya mai suna Munayah Yusuf Hassan, ta zama mace ta farko yar arewacin Najeriya da aka dauka a matsayin kwararriyar Lauya a manyan Kotunan Ingila da Wales.
Yan ta'addan Boko Haram sun farmaki garin Ngulde da ke karamar hukumar Askira-Uba ta jihar Borno a ranar Juma'a inda mutum hudu harda limamin Gima suka mutu.
Yayin da sauran makonni kaɗan a fara yakin neman zaɓen 2023, wata majiya tace Atiku da gwamna Wike sun amince zasu sake zama ranar 7 ga watan Satumba, 2022.
Sabuwar dokar jihar Kogi ta kallafa miliyan goma kan 'yan takarar shugabancin kasa a zaben 2023 kafin a barsu saka fastoci da manyan allunan kan titi na kamfen.
Gwamnan Ebonyi na jam'iyyar APC, Dave Umahi, ya bayyana cewa takwarorinsa na kudu ciki har da Wike sun amince mulki ya koma hannun ɗan kudu bayan Buhari a 2023
Masu zafi
Samu kari