Latest
Sakamakon rikicin da yan Najeriya ke yi a Dubai, gwamnatin hadaddiyar daular Larabawa (UAE) ta gindaya sabbin sharruda wa yan Najeriya. Dubai ya kasance waje.
Bene mai hawa bakwai da ake tsaka da ginin sa a titin Oba Idowu Oniru dake jihar Legas ya rushe inda ya ritsa da mutum shida. A yanzu ana aikin ceto jama'a.
Ana kiyasin akwai makarantu kusan 615 da an daina karantarwa a halin yanzu saboda tabarbarewar rashin tsaro. Wannan lamarin ya shafi jihohi su Kaduna da Neja
Sakataren watsa labari na gwamnan jihar Oyo, ya karyata abinda ya kira farfaganda wacce ta nuna cewa Seyi Makinde ya halarci gangamin masoyan Obi a Ibadan.
Har yanzun dai kura ƙara tashi take a babbar jam'iyyar hamayya PDP, masu neman kujerar gwamna a Ribas, Abiya da Oyo sun kauracewa taron Atiku na ranar Asabar
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, a ranar Asabar ya gana da yan takarar gwamna na jam'iyyar daga
Birnin Kano ta yi cikar kwari a ranar Juma'a, 2 ga watan Satumba yayin da 'dan sarkin Kibiya, Alhaji Umar Usman ya auri diyar Sarkin Kano, Rukayya Aminu Bayero.
Tikitin takarar shugaban kasa na Peter Obi a jam'iyyar Labour Party a halin yanzu yana fuskantar barazana bayan rikici da ke faruwa a jam'iyyar a Legas. Wani ra
'Yan bindiga sun kutsa yankin Low Cost dake Dutsen Reme a karamar hukumar Bakori ta jihar Katsina inda suka sace mutum hudu. Ya faru wurin karfe 10pm Juma'a.
Masu zafi
Samu kari