Latest
Hukumar yan sanda a jihar Kano ta damke wani matashi da bindiga a unguwar Gadon Kaya dake cikin birnin jihar Kano. Matashin mai shekaru 25 da haihuwa, Nasir Kab
Wata matashiyar da ta kammala karatunta na digiri ta ba da mamaki a kafar sada zumunta yayin da dauki hoto a gaban wata bukka da tace gidansu ne, ga dai magana.
Yayin da yake jawabi ga yan jarida bayan sauya shekar ɗaruruwan mutaɓe a Katsina, Yakubu Lado na jam'iyyar PDP yace dangwala wa jam'iyyarsa tamkar jihadi ne.
Fitaccen Malamin addinin Islaman nan, Sheikh Dakta Ahmad Mahmud Gumi, yace takarar musulmi da musulmi ba wani abun damuwa bane domin ba shi da alaƙa da addini.
Manjo Al-Mustapha (mai ritaya), wanda shi ne babban dogarin marigayi tsohon shugaban kasa, Sanni Abacha ya kai wata ziyara ce a jihar ta Ribas dake Kudanci.
A ranar Alhamis da ta gabata Sarauniyar Ingila Elizabeth II ta bar Duniya. Mun kawo kudi da Arzikin da Elizabeth II ta bar wa sabon Sarki Charles domin ya gada
Yayin da rage saura 'yan makonni a fara yakin neman zaɓen takarar shugaban kasa, jam'iyyar PDP ta yi rashin babban jigonta a jihar Gombe, arewa maso gabas.
A farkon makon nan jita-jita ta fara yawo, ana cewa wasu sun kai wa Peter Obi hari a Abuja. Dazu muke jin yana nan lafiya lau, babu wanda ya kawo masa hari.
Smart Adeyemi ya fadawa Nyesom Wike da sauran wadanda ake rigima da su a PDP, su dawo APC. A halin yanzu da ake shirin zabe, PDP tana fama da rikicin cikin gida
Masu zafi
Samu kari